Iklan Billboard 970x250

Bidiyo: Ku ajiye maganar Buhari yana aiki ko baya aiki, Wannan zanga-zanga Arewa ce ake son lalatawa ~ Jigon APC, Adamu Garba

Featured Post

New Episode: Island Season 1 Episode 8

Johan overcomes his despair after Chan-hee's death. Mi-ho, who is in pain and blaming herself, vows not to lose anyone else who is precious. From then, she begins receiving intense training... >>> Watch and Downl…

Bidiyo: Ku ajiye maganar Buhari yana aiki ko baya aiki, Wannan zanga-zanga Arewa ce ake son lalatawa ~ Jigon APC, Adamu Garba

Jigo a jam’iyyar APC, Adams Garba wanda kuma tsohon dan takarar shugaban kasa ne a jam’iyyar yayi kira ga ‘yan Arewa cewa su ajiye maganar cewa Buhari yana aiki ko baya aiki su hada kai.

 

Yace zanga-zangar da ake ana son ganin bayan gwamnatin shugaban kasar ce kuma Arewace ake mawa so ake a lalata Arewa.

A wani jawabi da yayi ta shafinsa na sada zumunta yace Arewa ta yi hadin kannan da aka santa dashi ta baiwa ‘yan kudu kunya, a ajiyd maganar kabilanci indai kai dan Arewane ka zo a hada kai a yaki wannan matsala.

 

Garba ya bayyana cewa dalili kenan ma da yasa ya shiga kotu akan maganar.

Ga bidiyon nan kasa.

The post Bidiyo: Ku ajiye maganar Buhari yana aiki ko baya aiki, Wannan zanga-zanga Arewa ce ake son lalatawa ~ Jigon APC, Adamu Garba appeared first on HausaLoaded.Com.

Baca Juga
SHARE
Subscribe to get free updates

Related Posts

Post a Comment

Iklan Tengah Post