Iklan Billboard 970x250

Bidiyo : Ran Malamai Fa Yafara Baci Mutuka Akan Zanga zangar endsars

Featured Post

New Episode: Island Season 1 Episode 8

Johan overcomes his despair after Chan-hee's death. Mi-ho, who is in pain and blaming herself, vows not to lose anyone else who is precious. From then, she begins receiving intense training... >>> Watch and Downl…

Bidiyo : Ran Malamai Fa Yafara Baci Mutuka Akan Zanga zangar endsars

Sheikh Nuru khalid shiyma ya tofa albarkacin bakinsa a matsayin na dan kasa da yana baiwa musulmai shawara cewa kada suyi zanga zanga.

Ko kuma wadanda suke cewa zasuyi mai tsanani da su sasauta suyi mai sauki irin wannan halin yanzu da ake ciki a Nigeria abin takaici ne da ban haushi.

Wannan nasiha ce wanda yana da kyau ka zamo mai daukar shawara daga manyanka da malamanka.

Ga bidiyon nan kasa.

The post Bidiyo : Ran Malamai Fa Yafara Baci Mutuka Akan Zanga zangar endsars appeared first on HausaLoaded.Com.

Baca Juga
SHARE
Subscribe to get free updates

Related Posts

Post a Comment

Iklan Tengah Post