Iklan Billboard 970x250

Bidiyo : Shin Ashiru Nagoma Ya Samu Lafiya Daga Haukacewa Da Yayi ?

Featured Post

New Episode: Island Season 1 Episode 8

Johan overcomes his despair after Chan-hee's death. Mi-ho, who is in pain and blaming herself, vows not to lose anyone else who is precious. From then, she begins receiving intense training... >>> Watch and Downl…

Bidiyo : Shin Ashiru Nagoma Ya Samu Lafiya Daga Haukacewa Da Yayi ?

Shafin talabijin na Kannywood exclusive sun zanta da shahararriyar marubucin nan Fauziyya D Suleman wanda daman gidauniyar su na dauki nauyi kai darakta ashiru nagoma asibiti.

Wanda ta shadawa Kannywood exclusive cewa tabbas ya samu sauki ba kamar da ba ,saboda yanzu har fira ake da shi  tace

yana samun kulawa sosai sai dai yan film wasu na zuwa duba shi musamman ali nuhu yaje kuma ya kira gidauniyar inda sunka sheda zuwansa duba darakta din.



from KuryaNg.Com https://ift.tt/39g7cD6 January 26, 2021 at 08:00AM https://kuryang.com
Baca Juga
SHARE
Subscribe to get free updates

Related Posts

Post a Comment

Iklan Tengah Post