Iklan Billboard 970x250

Innalillahi Saurari Wayar Adam A Zango Da Yayan Ummi Rahab

Featured Post

New Episode: Island Season 1 Episode 8

Johan overcomes his despair after Chan-hee's death. Mi-ho, who is in pain and blaming herself, vows not to lose anyone else who is precious. From then, she begins receiving intense training... >>> Watch and Downl…

Innalillahi Saurari Wayar Adam A Zango Da Yayan Ummi Rahab

Wayar Adam A Zango da Yayan Ummi Rahab

Innalillahi yanzu Yayan Ummi Rahab ya tona mata Asiri akan abubuwan data aikata a boye ba tareda saninshi ba kona Adam A Zango.

Mun samu damar kawo muku wani voice call recording (watau sautin murya na waya) tsakanin Adam A Zango da Yayan Ummi Rahab wanda sukayi kafin afara wannan rikici na jaruman guda biyu.

Kamar yadda zakuji wannan voice call na tsawon mintuna biyar (5) wanda ya gudana tsakanin Adam A Zango da Yayan Ummi Rahab.

Tabbas allura zata tono galma domin da alamu Ummi Rahab ta aikata wasu Abubuwa a boye kafin rabuwarta da Jarumi Adam A Zango.

Saidai koma menene kucigaba da bibiyar shafinmu domin samun Labarai da dumi duminsu da kuma jin cigaban wannan Rikici tsakanin Adam A Zango da Ummi Rahab.

The post Innalillahi Saurari Wayar Adam A Zango Da Yayan Ummi Rahab appeared first on Blogloaded.



from KuryaNg.Com https://ift.tt/3yq7u3w August 27, 2021 at 03:56AM https://kuryang.com
Baca Juga
SHARE
Subscribe to get free updates

Related Posts

Post a Comment

Iklan Tengah Post